Wasanni
Wasanni
RFI Hausa
Hukumar kwallon kafar Najeriya ta sauya mai horar da kungiyar Super Eagles
9 minutes Posted Dec 20, 2021 at 11:02 am.
0:00
9:39
Download MP3
Show notes
Hulumar kwallon kafar Najeriya NFF ta sallami Gernot Rhor mai horar da kungiyar kwallon kafar Super Eagles.
Sallamar dake zuwa a wani lokaci da ya kasa kawo sauyi a tafiyar kungiyar ga baki daya.
a cikin shirin Abdurahaman  Gambo Ahmad ya ji ta bakin ma'abuta kwallon kafa da kuma irin fatan su bayan nadin sabon mai horar da Super Eagles a cikin shirin Duniyar wasanni.