Wasanni
Wasanni
RFI Hausa
Yadda wasu kasashe ke shirin kauracewa gasar Olympics ta Beijing 2022
10 minutes Posted Dec 13, 2021 at 8:03 am.
0:00
10:02
Download MP3
Show notes
Shirin Duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan yadda wasu kasashe ke kokarin kauracewa gasar Olympics ta hunturu da za ta gudana a birnin Beijing na China cikin shekarar 2022.