Wasanni
Wasanni
RFI Hausa
Kalubalen da ke tunkaro gasar cin kofin Afrika na 2022 a Kamaru
10 minutes Posted Dec 27, 2021 at 11:48 am.
0:00
10:03
Download MP3
Show notes
Shirin Duniyar wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan shirin tunkarar gasar cin kofin Afrika da za ta gudana a Kamaru da kuma jita-jitar da ke nuna cewa da yiwuwar kungiyoyi su hana 'yan wasan nahiyar halartar gasar.