
A wannan episode din Munyi muku bayyani dalla dalla Akan mei ake nufi da lafiyar kwakwalwa, alamomin rashin lafiyar kwakwalwa, ire iren rashin lafiyar kwa kwalwa. Taimakon gaggawa da zaka iya taimakon kanka idan kaji alamar rashin lafiyar kwakwalwa
Jan 26, 2024
29 min

A wannan episode din na tuna shekarun kuruciya ta da kuma hikkimar da ke cikin gaya ma yaro kalaman karfafawa
Jan 14, 2024
20 min

In this Episode I reflect on some childhood experiences and the wisdom behind words of affirmations
Jan 14, 2024
21 min

A wannan episode din ina baku labarun shekarun baya yadda na ke zuwa hutu wurin kakata yadda kuma tun lokacin ake fama da lafiyar kwakwalwa
Jan 14, 2024
22 min

In this episode I reflect back on a journey to my grandmother’s and how i heard about mental health challenges and the attitude towards it back then. The stigma attached to mental health in our societies and how to navigate through it
Jan 14, 2024
24 min
