
Shin wai lafiyar kwakwalwa yana nufin ciwon hauka ne
A wannan episode din ina baku labarun shekarun baya yadda na ke zuwa hutu wurin kakata yadda kuma tun lokacin ake fama da lafiyar kwakwalwa
This podcast uses Anchor (from Spotify) for stats, tracking, and dynamic audio. What this means Episodes play from the podcast's own servers, unmodified. Not affiliated with Podbay.
