Show notes
A wannan episode din Munyi muku bayyani dalla dalla Akan mei ake nufi da lafiyar kwakwalwa, alamomin rashin lafiyar kwakwalwa, ire iren rashin lafiyar kwa kwalwa. Taimakon gaggawa da zaka iya taimakon kanka idan kaji alamar rashin lafiyar kwakwalwa

