Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa
Nov 1, 2026 · 18 min

Tsada da ƙarancin man fetur ya zame wa manoma ƙalubale a Maraɗi

MP3
Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon ya leƙa jihar Maraɗi da ke Jamhuriyar Nijar  inda noman rani ke cikin barazanar fuskantar koma baya, sakamakon ƙarancin man fetur da kuma tsadarsa, matsalar da ta tilasta wa wasu manoman dakatar da ayyukansu.

Episodes play from the podcast's own servers, unmodified. Not affiliated with Podbay.