Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa
Oct 28, 2026 · 20 min

Najeriya ta karɓi baƙuncin taron Hukumomin Hasashen Yanayi na Duniya

MP3
Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna kan taron Hukumomin Hasashen Yanayi na Duniya, wanda a karon farko ya gudana a nahiyar Afrika, kuma Najeriya ta karɓi baƙuncinsa a birnin Legas.

Episodes play from the podcast's own servers, unmodified. Not affiliated with Podbay.