Kasuwanci
Kasuwanci
RFI Hausa
Kasuwanci - Matsalar tsaro ta haifar da tsadar kayan abinci a kudancin Najeriya
10 minutes Posted Mar 17, 2021 at 10:11 am.
0:00
10:15
Download MP3
Show notes
Yajin aikin hadakar kungiyoyin masu fataucin dabbobi da kayan gwari, da suka ce, sun kira shi ne, saboda rikicin da ya faru a kasuwar SASA dake Ibadan, lamarin da ya kai ga asaran rayuka da dukiyoyi.Kasuwar Mile 12 international dake birnin Lagos, ita tafi jin jiki da tafka asara sakamakon yajin aikin, to sai dai, yanzu haka al’amura sun dan dai-daita bayan dage yajin aiki.
A cikin shirin kasuwa a kai miki dole,Ahmed Abba ya duba halin da ake cikin yanzu haka.