Kasuwanci
Kasuwanci
RFI Hausa
Kasuwanci - Kasuwar alade mafi girma ta kankama a Adamawan Najeriya
9 minutes Posted Mar 10, 2021 at 10:44 am.
0:00
9:45
Download MP3
Show notes
Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" na wannan mako tare da Ahmed Abba ya leka kasuwar alade mafi girma a arewa maso gabashin Najeriya, wato karamar hukumar Numan dake Jahar Adamawa.