Wasanni
Wasanni
RFI Hausa
Yadda rikicin shugabanci ke barazana ga hukumar kula da gasar Polo a Najeriya
11 minutes Posted Feb 28, 2022 at 10:03 am.
0:00
11:01
Download MP3
Show notes
Shirin Duniyar wasanni na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankalin kan dambarwar rikicin shugabancin da ya dabaibaye hukumar kula da gasar Polo a Najeriya, Ayi saurare Lafiya.