Wasanni
Wasanni
RFI Hausa
An gudanar da gasar gudun fanfalaki a Legas
10 minutes Posted Feb 14, 2022 at 11:31 am.
0:00
10:17
Download MP3
Show notes
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako, ya halarci gasar gudun fanfalaki na 'Lagos Marathon' da aka gudanar a birnin legas da ke Najeriya. Cikin wadanda suka shiga wannan tsere, har da gwamnan jihar ta lEGAS, babajide Sanwo-Olu.