Wasanni
Wasanni
RFI Hausa
Ganduje ya ware kusan Naira miliyan 100 don farfado da kwallon kafa
10 minutes Posted Nov 9, 2021 at 12:17 pm.
0:00
10:03
Download MP3
Show notes
Shirin Duniyar Wasanni tare da Abubakar Isa Dandago ya tattauna ne game da bunkasa kananan kungiyoyin kwallon kafa a jihar Kano ta Najeriya, inda gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ware kusan Naira miliyan 100 domin tallafa musu.