Wasanni
Wasanni
RFI Hausa
An fara bunkasa wasanni a Katsina don jan hankalin matasa saboda tsaro
9 minutes Posted Oct 18, 2021 at 6:25 am.
0:00
9:59
Download MP3
Show notes
Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi  leka jihar Katsina a Tarayyar Najeriya, inda mahukuntan jihar suka maida hankali don bunkasa harkokin wasannin kwallon kafa domin jan hankalin matasa da zummar  kawar da hankalinsu daga fadawa miyagun laifuka da yanzu haka ke addabar jihar da wasu sassan Najeriya.