Wasanni
Wasanni
RFI Hausa
Yadda Najeriya ta sha kashi a gasar A'isha Buhari
10 minutes Posted Sep 24, 2021 at 12:35 pm.
0:00
10:13
Download MP3
Show notes
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya tattauna ne game da gasar zakarun Afrika ta mata da uwargidan shugaban Najeriya A'isha Buhari ta shirya.