Wasanni
Wasanni
RFI Hausa
An fara gasar kwallon kafar mata ta Aisha Buhari a Lagos
9 minutes Posted Sep 17, 2021 at 10:18 am.
0:00
9:50
Download MP3
Show notes
Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdoulaye Issa ya duba gasar kwallon kafa ta mata wadda uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari ta dauki nauyin shiryawa, wadda ta samu halartar manyan masu ruwa da tsaki a harkar kwallon kafa a duniya har da shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA Gianni Infantino.