RINZAMRUDE MURYAR CETO
RINZAMRUDE MURYAR CETO
Wakayi Iliya
Rinzamrude Muryar Ceto is a Hausa Christian program the brings the Gospel of Salvation and edification to the Christian community. Send the podcast to any hausa speaking friend and he will be glad you did.
Dauki hoton aurenku
Alkawari ne ko Kwangila
Jul 26, 2022
12 min
Aure ba kwangila bane Alkawri ne
Jul 26, 2022
12 min
RIBAR AIKI TARE DA ALLAH
Idan har kun yarda Allah ya more ku wajen gabatar da kansa ga duniya, to! Hakika akwai babbar riba.
Jul 30, 2021
6 min
ZABEN ALLAH BA IRIN TA MUTUM BANE
Duk zagin duniyan nan da za a yi akan ku, ba zai hana Allah yin abin al'ajibi akan ku ba. Ai zaben Allah daban take da na mutum
Jul 23, 2021
6 min
BABBAR DAIDAITUWA DA ALLAH
Bashi iyuwa mutum biyu suyi tafiya ba tare da yardan juna ba. Haka take, ba zaku iya aiki da Allah in ba tare da daidaituwa da nufinsa ba.
Jul 11, 2021
7 min
RIKICIN ZUCIYA
Kada ku yarda rikicin zuciya ta hana ku aiki tare da Allah
Jul 5, 2021
6 min
Allah na Magana
Allah na Magana ta hanyoyi dabam dabam har zuwa yau. Bude kunuwan zuciyarku domin ku ji muryansa
Jun 25, 2021
3 min
YIN TARAYYA DA ALLAH
Allah yana son yin tarayya da mutanensa amma wanene ke son yin tarayya da shi? Dubi yadda Allah yayi tarayya da anabi Musa
Jun 18, 2021
6 min
PLEASE CALM DOWN
Stop bragging as if you are the only one on earth. This is a message to the proud
Jun 12, 2021
1 min
Load more