Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa
Jun 20, 2026 · 19 min

Matsalar ambaliyar ruwa da kan dagula lamuran al’uma a Najeriya

MP3
Kamar kowace shekara, a bana ma ana hasashen samun ambaliyar ruwa a wasu ƙasashen yammacin Afrika, inda akan samu rasa rayuka da dukiya mai tarin yawa.
A Najeriya, an sha samun hasarar rayuka a sanadin matsalar ambaliyar ruwan, da kan rutsa da wasu yankunan ƙasar.

Episodes play from the podcast's own servers, unmodified. Not affiliated with Podbay.