Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa
Dalilan da masana suka ce su ke ƙara bayyana sauyin yanayi
20 minutes Posted Jan 11, 2026 at 2:48 pm.
0:00
20:06
Download MP3
Show notes
Shirin muhallinka rayuwarka na wannan makon ya tattauna ne  kan yadda sauyin yanayi ko dai na zafi ko na sanyi ko kuma damina ke bayyana ƙarara, musamman a yankin yammacin Afirka. Ga misali a Najeriya, ɗaya daga cikin sauye-sauyen yanayin da aka shaida shi ne rashin hunturu a shekarar  bana, musamman a Yankin arewacin ƙasar, inda aka saba ganin kankamar Yanayin na sanyin mai tsanani daga ƙarshen watan Nuwamba ko farkon Disamba zuwa ƙarshen watan Janairu ko farkon Fabarairu.