Kasuwanci
Kasuwanci
RFI Hausa
Kasuwanci - Yadda hana zuwa aikin hajji ya shafi tattalin arzikin kamfanonin jigilar Alhazai
10 minutes Posted Jun 24, 2021 at 1:34 pm.
0:00
10:21
Download MP3
Show notes
Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan matakin kasar Saudiya na hana mahajjata aiwatar da aikin hajjin bana, matakin da ya haddasawa kamfanoni da dama asarar miliyoyin kudade. Ayi saurare Lafiya.