Kasuwanci
Kasuwanci
RFI Hausa
Kasuwanci - Tasirin kanana da matsakaitan masana'antu ga tattalin arzikin Najeriya
10 minutes Posted Jun 9, 2021 at 12:44 pm.
0:00
10:29
Download MP3
Show notes
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari kan muhimman kanana da matsakaitan masana'antu ga tattalin arzikin Najeriya, dai dai lokacin da karancin lantarki ke taka muhimmiyar rawa wajen durkushewarsu. A yi saurare lafiya.