Kasuwanci
Kasuwanci
RFI Hausa
Kasuwanci - Daliban jami'o'i a Nijar sun rungumi kananan sana'o'i domin dogaro da kai
9 minutes Posted Mar 31, 2021 at 7:30 am.
0:00
9:57
Download MP3
Show notes
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya leka ne janhuriyar Nijar dan duba sabon sauyin rungumar kana nan sana’oi  da ake gani wajan daliban jami’oin kasar, da nufin samun na kalace ko kuma rufawa kai asiri, kamarsu yankan farshe da kayan gwari da sauransu, sabanin yadda lamarin yake a baya.