Tambaya da Amsa
Tambaya da Amsa
RFI Hausa
Akwai dokar da ta bai wa Amurka damar hukunta shugaban wata ƙasa?
21 minutes Posted Mar 7, 2026 at 10:41 am.
0:00
21:31
Download MP3
Show notes
Shirin 'Tambaya da Amsa' shiri ne da ke zuwa muku da  amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci.
A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da bayani akan ko akwai wata doka da ta baiwa shugaban Amurka Donald Trump ikon hukunta wani shugaban ƙasa a Duniya.