Lafiya Jari ce
Lafiya Jari ce
RFI Hausa
Matsalolin da yawan shan suga ke haifarwa jikin mutum a lokacin da ya girma
9 minutes Posted Jun 2, 2025 at 11:04 am.
0:00
9:25
Download MP3
Show notes

Shirin Lafiya Jari Ce a wannan makon shirin ya mayar da hankali kan yadda wani bincike ke gano cewa yawan shan suger ko kuma sikari a lokutan ƙuriciya na taka muhimmiyar rawa wajen haddasawa mutum ciwon suga a lokacin girma. Wannan cuta ta suga ko kuma Diebetes na cikin jerin cutukan da ke barazana ga rayukan ɗimbin mutane musamman a sassan Najeriya da tuni cutar ta fara zama ruwan dare mai gama duniya.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu............