Kasuwanci
Kasuwanci
RFI Hausa
Ƙananan kamfanoni na taka rawa wajen bunkasa tattalin arzikin yankin Sahel
10 minutes Posted Mar 26, 2025 at 9:03 am.
0:00
10:04
Download MP3
Show notes

Shirin Kasuwa akai miki dole na wanan makon tareda Ahmed Abba ya yada zango ne jihar  Maradi dake  jamhuriyar Nijar, inda ya mayar da hankali kan rawar da kannan kamfanoni ke takawa wajen bunkasa tattalin arzikin kasar dake yankin Sahel.

Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin......